Rediyon Hausawa

Rediyon Hausawa

By Abdulkarim Nasir

  • Category: News
  • Release Date: 2019-06-24
  • Current Version: 1.1
  • Adult Rating: 4+
  • File Size: 25.50 MB
  • Developer: Abdulkarim Nasir
  • Compatibility: Requires iOS 10.0 or later.
Score: 3
3
From 1 Ratings

Description

Rediyo Hausa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku. Aciki zaku samu wadannan tasoshi: Gidan rediyon bibisi landan - landan take kira Gidan rediyon doci wele wato DW dake birnin Jamus Rediyon Faransa NigeriaINFO 95.1 ABUJA Hausa Radio Net Sashen Hausa Muryar Amurka Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko min da sako dauke da suna tashar domin sakata cikin wannan manhajja. Sanarwa: Bayan kunna Tasha domin komawa akwai alama daga sama-hannun dama. Sai ku danna. Ko kuma alamar now-playing dake kasa. Idan bakuyi haka ba toh sake zabar tashar zai sanya tashar ta fara daga farko. Domin samun sababbin gidajen rediyo da zamuke karawa cikin wannan manhajja sai kuyi pull-to-refresh. Wato a danna sannan a rike kana aja qasa sai kuma a saki. Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data. A tabbatar cewa akwai data me kyau. Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar. Idan an sabunta amma dai duk da haka rediyo bata aiki toh aiko saqon email zuma ga [email protected] Asha saurare lafiya. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa. Asha labaran Dunia lafiya. Manhajja sai da internet me karfi take aiki.

Screenshots

keyboard_arrow_up