Sautus Sunnah Kabiru Gombe

Sautus Sunnah Kabiru Gombe

By Abdulkarim Nasir

  • Category: Music
  • Release Date: 2019-07-03
  • Current Version: 1.1
  • Adult Rating: 4+
  • File Size: 82.28 MB
  • Developer: Abdulkarim Nasir
  • Compatibility: Requires iOS 10.0 or later.

Description

Sautus Sunnah, Kabiru Gombe, Waazi, wa'azi, malam kabeer Gombe, Kabeeru Gwambe, wa'azi da Hausa. Sautus sunnah mp3 Sunnah Sak bidi'a sam Acikin wannan manhajja zaku samu wa'azuzzuka ko wa'azozi kamar haka: 1. Tarkon shaidan : inda malam Kabiru Gombe yayi bayanın irin kafircin sihirin da mata masu zuwa waken bokaye keyi. Zakuji labarin wannan matar data gagara ganin dakin Allah a Makkah wato Ka'abah saboda wani tsabagen aikin sihiri data yiwa kishiyarta da yayanda. Malam sheikh Kabiru Gombe mp3 2. iLLar Zina da masifar zina akan jama'a Malam kabiru Gombe harshen Hausa mp3. 3. Ko kinki Ko Kinso karatun malam kabiru gombe mp3 4. Malaman Bidi'ah da tabargazarsu karatun malam kabiru Gombe 5. Lakca me taken dakan daka shiqan daka audio malam kabiru Gombe. 6. Iskancin 'yan bidi'ah : Malam kabiru Gombe mp3 7. 'Yan kala kato wato 'yan gardiyanlığına yace ba Allah yaceba 8. 'Yan matan zamani Sunnah MP3 9. Sabuwar Madinah Kabiru Gombe 10. Sheikh kabiru Gombe Zikiran sunnah ba zikiran bidi'ah bah 11. Alamomin fashion alQiyamah Malam Kabiru Gombe SHEIKH MUHAMMADU KABIRU HARUNA GOMBE Wannan Manhaja taqunshi wasu daga cikin karatuttukan malam kabiru ibrahim Gombe. wannan malami wato Sheikh kabiru gombe malamine na sunnah, wadda yake fadakarwa a addinin musulunci . Shahararren malamin sunnah ne. Sheikh kabiru gombe hudubah SHEIKH MUHAMMAD KABIRU GOMBE Takaitaccen Tarihin sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe. Daga : Alaramma Usman Birnin Kebbi. Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, An haifi Malam a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe. Malam yayi makarantar firamare a garin Gombe, a islamiyya ta Izala anan garin Gombe Sheikh kabiru Gombe ya samu Haddar AL'QURANI mai girma tare da gyara karatun sa a wajen malamai irin su : Sheikh Zarma Gombe, Da Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan. Ya kuma yi wasu karatunsa na ilimi a wajen maluma irin su Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe. Sheikh Kabiru Gombe ya zama Alaramma mai jan baki a kungiyar Izala tun yana karami, kafin daga bisani ya juya zuwa mai wa'azi wanda a halin yanzu duniyar Hausa take amfana da wa'azin sa. Sheikh Kabiru Gombe bai tsaya iya wa'azi ba, yana taba kasuwanci sannan babban Manomi ne, Malam yana da mata hudu da yara da jikoki. Malam yana da baiwa kwarai, domin duk abun da malam ya haddace to da wuya kaga wannan abu ya salwanta a kwakwalwarsa Allah ya karawa rayuwar Sheikh albarka, ya bamu ikon aiki da abun da muke karantawa da wanda muke karantarwa. Amin. Akwai sauran manhajjoji masu zuwa in saha Allahu da zasu kawo muku wadannan lakcoci : Waye Mai Sallah - Sheikh Kabiru Gombe Mp3 ILar Zina Kan Jama'a - Sheikh Kabiru Gombe ILLar Shaye-shaye - Sheikh Kabiru Gombe Mp3 Sunnah Sak Bidia Sam - Sheikh Kabiru Gombe Illar Shi'a A Jiya - Sheikh Kabiru Gombe Su Waye Masu Amana - Sheikh Kabir Gombe Mutuwa Da Zaman Kabari -Sheikh Kabir Gombe Riba da Illolinta - Sheikh Kabiru Gombe Anfake Da Guzuma an Harbi Karsana - Gombe ----------------------- Lessons and lectures of the famous and beloved Islamic Sunni Scholar of the Hausaland Sheikh Kabiru Gombe. This application is FREE. All lectures play perfectly offline. No need of internet connection. You can use the repeat button to repeat a lecture or shuffle button to shuffle. If you enjoy this Free app please come to the App Store and rate it 5-stars and also leave your review. Thank you.

Screenshots

keyboard_arrow_up